ha_pro_tn_l3/20/17.txt

10 lines
542 B
Plaintext

[
{
"title": "Gurasar da aka samu ta wurin yaudarar ɗanɗano mai daɗi ce ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gurasar da wani ya samu ta hanyar yaudara\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "amma daga baya bakinsa zai cika da tsakuwa",
"body": "Wannan yana magana ne game da dandano abinci mara dadi kamar dai bakinsa a zahiri cike yake da tsakuwa maimakon abinci. AT: \"amma daga baya sai yaji kamar tsakuwa\na bakinsa\" ko \"amma nan da nan sai yaji kamar yashi a bakinsa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]