ha_pro_tn_l3/20/11.txt

10 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko matashi a kan sanshi ta wurin ayyukansa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane sun san saurayi ta hanyar\nayyukansa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "aikinsa mai tsabta ne ko dai-dai kuma",
"body": "\"ko halayensa masu tsarki ne kuma masu gaskiya ko a'a\""
}
]