ha_pro_tn_l3/20/09.txt

6 lines
339 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zai ce, \"Na tsabtace zuciyata; Ni tsarkakakke ne daga zunubina\"?",
"body": "Amsar a bayyane ga wannan tambayar ita ce, \"Ba wanda zai iya faɗi haka.\" Za a iya rubuta\nwannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Ba wanda zai iya cewa zuciyarsa tana da tsabta kuma ba shi da zunubi\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]