ha_pro_tn_l3/20/05.txt

10 lines
793 B
Plaintext

[
{
"title": "Shawara cikin zuciyar mutum tana kama da ruwa mai zurfi",
"body": "Wannan yana magana ne game da yadda yake da wahalar fahimtar dalilan ayyukan mutum ta hanyar kwatanta shi da wahalar kai wa ruwa a cikin rijiya mai zurfi. AT: \"Yana da wuyar fahimtar manufa a cikin zuciyar ɗan adam kamar yadda yake isa ga ruwa a cikin rijiya mai zurfi\" ko \"Manufar da ke zuciyar mutum tana da wuyar fahimta\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "mutum mai aminci wa ya iya samunsa?",
"body": "Amsar a fakaice ita ce \"'yan kaɗan ne za su iya samun irin wannan.\" Za a iya rubuta wannan\ntambayar ta magana a matsayin sanarwa. AT: \"amma maza kalilan za su iya samun mutum mai aminci!\" ko \"amma yana da wuya a sami mutumin da gaske yake mai aminci!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]