ha_pro_tn_l3/20/03.txt

10 lines
475 B
Plaintext

[
{
"title": "Abin darajanta wane ga kowanne mutum da ya kauce wa husuma",
"body": "\"Abin girmamawa ne.\" Wannan yana nufin cewa za a girmama mutum."
},
{
"title": "kowanne wawa yakan yi tsalle cikin jayayya",
"body": "Wannan yana magana ne game da shigar da gardama da sauri kamar dai gardamar wani abu ne da wawa ya tsallake ciki. AT: \"kowane wawa da sauri ya shiga cikin jayayya\" ko \"kowane wawa yana saurin shiga cikin jayayya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]