ha_pro_tn_l3/17/23.txt

10 lines
349 B
Plaintext

[
{
"title": "ya karkatar da hanyoyin adalci",
"body": "\"don hana zartar da adalci\" ko \"don karkatar da adalci\""
},
{
"title": "yakan sa fuskarsa wajen hikima",
"body": "Wannan yana magana ne game da hankalin mutum akan aikata hikima kamar yana duban\nhikima. AT: \"yana mai da hankali kan aiki da hikima\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]