ha_pro_tn_l3/17/13.txt

10 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "mugunta ba zata taɓa rabuwa da gidansa ba",
"body": "Anan ana maganar \"mugunta\" kamar dai mutum ne wanda ba zai bar gidan mutumin ba. Anan ana iya ɗauka kalmar \"gida\" a zahiri, amma kuma yana nuna kyan gani ga danginsa. AT: \"munanan abubuwa za su ci gaba da faruwa da shi da danginsa\" ko \"mummunan abubuwa ba za su daina faruwa da shi da danginsa ba\" (Duba: figs_personification da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Mafarin jayayya na kama da wanda ya saki ruwa ko'ina",
"body": "Wannan yana kwatankwacin yadda rikici ke yaduwa cikin sauki da yadda malalar ruwa ke\nkwarara ko'ina. AT: \"Fara rikici kamar ɗora ruwa ne da barin shi ya gudana ko'ina\" (Duba: figs_simile)"
}
]