ha_pro_tn_l3/17/11.txt

14 lines
548 B
Plaintext

[
{
"title": "tawaye kaɗai ya ke nema",
"body": "Kalmar \"tawaye\" ana iya bayyana ta azaman aiki. AT: \"yana neman tawaye\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "don haka za a aika masa da mugun manzo ya yi gãba da shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wani mummunan manzo zai zo akansa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kerkeci wadda aka kwashe mata 'ya'yanta",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kerkeci wacce ta rasa 'ya'yanta kawai\" (Duba: figs_acvtivepassive)"
}
]