ha_pro_tn_l3/17/09.txt

10 lines
675 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ke maimaita batu yana raba abokai na kurkusa",
"body": "Wannan yana nufin kawo yanayin da ya gabata wanda aboki ya ɓata ko ɓata rai. AT: \"wanda ya maimaita laifin da ya gabata\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Tsautawa kan shiga da zurfi cikin mutumin ... fiye da naushe-naushe ɗari ga jikin wawa",
"body": "Wannan yana kwatanta yadda tsautawa ke tasiri ga mutum mai hankali da yadda duka yake shafan wawa. Wannan yana magana ne akan tasirin waɗannan mutane kamar dai za'a iya auna su da zurfin abin da yake shiga cikinsu. AT: \"Tsautawa tana da tasiri a kan mutum ... kamar busa dari da aka yiwa wawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]