ha_pro_tn_l3/17/07.txt

14 lines
781 B
Plaintext

[
{
"title": "Yin magana da ƙwarewa bata da daɗi ga wawa",
"body": "\"Kyakkyawan magana\" ko \"Kyakkyawan magana\""
},
{
"title": "balle leɓuna masu faɗin ƙarya ba dai-dai bane da masu mulki",
"body": "Wannan yana bayyana mutane suna yin ƙarya kamar dai ainihin leɓunansu ne suke yin ƙarya.\nAT: \"har ma fiye da haka bai dace da sarauta ta yi ƙarya ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Cin hanci na kama da dutsen dabo ga wanda ya bada shi",
"body": "Wannan yana magana ne game da cin hanci na mutum yana aiki ta hanyar kwatanta shi da\ndutse mai sihiri ko abin layya. AT: \"Cin hanci yana aiki kamar dutse mai sihiri ga wanda ya bayar da shi\" ko \"Cin hanci yana aiki kamar sihiri ne ga wanda yake bayar da cin hanci\" (Duba: figs_simile)"
}
]