ha_pro_tn_l3/17/01.txt

10 lines
438 B
Plaintext

[
{
"title": "yi shiru",
"body": "Anan \"shiru\" yana nufin \"salama.\" AT: \"don samun salama\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da gida cike da shagali tare da tashin hankali",
"body": "Kalmomin \"a sami\" an fahimta daga jumlar da ta gabata. Za a iya maimaita su. AT: \"fiye da kasancewa da gida cike da idi tare da jayayya\" ko \"fiye da zama a cikin gida cike da liyafa a inda ake rikici\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]