ha_pro_tn_l3/13/23.txt

10 lines
467 B
Plaintext

[
{
"title": "Gonar talaka da ba'a nomawa akwai abinci da yawa",
"body": "\"Filin da ba a shirya shi don noman abinci ba\" ko \"Filin fanko ba shiri don dasawa\""
},
{
"title": "rashin adalci yakan kawar da shi",
"body": "\"Shafe\" yana wakiltar cire abu gaba ɗaya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"amma rashin adalci yana ƙwace abincin\" ko \"amma mutane marasa adalci suna karɓar abincin\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]