ha_pro_tn_l3/13/15.txt

10 lines
534 B
Plaintext

[
{
"title": "amma hanyar mai cin amana bata da iyaka",
"body": "Anan ana magana ne game da halayyar mutum ko halinsa kamar wata hanya ce ko hanyar da mutum yake bi. Mutumin da ya lalace ta hanyar yaudararsa ana maganarsa kamar suna kan hanya ko hanyar da ba ta ƙarewa.AT: \"amma halayen masu ha'inci zai haifar da halakar kansu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wawa yakan bayyana wawancinsa",
"body": "''zuwa farati '' na nufin nunawa a gaban kowa. AT: \"wawa ya nuna wautarsa ga kowa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]