ha_pro_tn_l3/13/13.txt

14 lines
534 B
Plaintext

[
{
"title": "mai mutunta doka za a sãka masa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za su saka wa wanda ya girmama umarni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "maɓulɓular rai ce",
"body": "Maɓuɓɓugar ruwa kyakkyawa ce tushen ruwa kuma a nan tana wakiltar tushen rai. AT: \"tushen rayuwa mai falala\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tarkunan mutuwa",
"body": "Anan \"tarko\" suna wakiltar haɗarin da zasu kashe. AT: \"tarkunan da ke haifar da\nmutuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]