ha_pro_tn_l3/13/11.txt

18 lines
961 B
Plaintext

[
{
"title": "Wadata zata ragu",
"body": "\"Arziki yana raguwa\" ko \"Dukiya a hankali ta ɓace\""
},
{
"title": "wanda ya sami kuɗi ta wurin yin aiki da hannunsa",
"body": "Kalmomin \"aiki tare da hannunsa\" na nufin aiki na zahiri maimakon na tunani ko wasu nau'ikan aiki kawai. Mutane da yawa suna ba da aikin jiki ƙaramin ƙima. AT: \"aiki da ƙarfin\njiki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Sa'ad da aka dakatar da bege",
"body": "Anan \"bege\" yana wakiltar abinda mutum yake fata. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Idan mutum ya yi fatan wani abu amma bai karɓe shi ba na dogon lokaci\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "amma samun abin da aka sa zuciya itacen rai ne",
"body": "Ana magana da wanda yake karbar abin da suke fata kuma ya zama mai farin ciki sosai kamar cika begensu itace mai ba da rai. AT: \"dogon buri da ya cika kamar bishiyar rayuwa ce\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]