ha_pro_tn_l3/13/07.txt

10 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai wani mai azurta kansa",
"body": "\"wa ya maida kansa mai arziki\""
},
{
"title": "amma matalauci baya jin razanarwa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) babu wanda zai yi barazanar sata daga gare shi saboda ba shi\nda wani abin da kowa zai so ya sata ko 2) ba zai saurara ba yayin da mutane suka yi masa\ngyara domin ba shi da abin da zai rasa idan sun hukunta shi. AT: \"baya jin tsawatarwa\""
}
]