ha_pro_tn_l3/13/05.txt

18 lines
946 B
Plaintext

[
{
"title": "abin ƙyama",
"body": "haifar da mummunan ji na ƙyama"
},
{
"title": "Adalci yakan tsare ",
"body": "\"Adalci\" yana wakiltar hanyar rayuwa da Yahweh ya amince da ita. Wannan halayen yana aiki\nkamar mutumin da yake kiyayewa. AT: \"Hanyar rayuwa wacce Yahweh ya yarda da ita tana kiyayewa\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "kamilai a cikin tafarkinsu",
"body": "Anan \"hanya\" tana wakiltar yadda mutum yake tafiyar da rayuwarsa. AT: \"waɗanda ba su da aibi a hanyar rayuwarsu\" ko \"waɗanda ke rayuwa ta aminci\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mugunta ta kan juyar da waɗanda suka aikata zunubi",
"body": "Anan \"mugunta\" tana wakiltar mummunan halin rayuwa. Wannan halin yana yin kama da\nwanda ya juya wa waɗanda suka yi zunubi baya. AT: \"mugunta tana kawar da masu zunubi daga hanyar nasara\" ko \"mugunta tana lalata masu zunubi\" ™ rayuka \"(Duba: figs_personification)"
}
]