14 lines
668 B
Plaintext
14 lines
668 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ɗa mai hikima yakan saurari koyarwar ",
|
||
"body": "Anan \"ji\" yana wakiltar sauraro domin yinshi. AT: \"Ɗa mai hikima yana biyayya\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "shaƙiyi ba zai saurari tsautawa ba",
|
||
"body": "Anan \"saurara\" yana wakiltar bada hankali domin aikata shi. AT: \"ba zai koya daga tsautawa ba\" ko \"ba zai yi biyayya ba, duk da tsautawa\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Mutum zai ci moriyar abubuwa masu kyau ta wurin amfanin bakinsa",
|
||
"body": "Anan “’ya’yan itace” suna wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: \"Daga kalmomin bakinsa\" ko \"Daga abin da yake faɗa\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |