ha_pro_tn_l3/09/13.txt

14 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wadannan ayoyin sun fara bayanin wauta, wanda kuma aka siffanta shi da mace. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Wawuyar mace mai jahilci ce",
"body": "Zai yiwu a fassara \"wauta\" azaman bayanin kamar \"Mace marar hankali.\" Koyaya, idan harshe ya ba da izinin hikima ta mutum, kamar yadda ya gabata a farkon wannan babin, hakan na iya ba da izinin wauta wajan mutum. AT: \"Matar Wauta\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "ba a iya koyar da ita kuma bata san komai ba",
"body": "Wadannan maganganun guda biyu suna da ma'ana iri daya, wanda aka maimaita shi don nuna irin rashin amfanin matar wauta. AT: \"ba ta san komai ba kwata-kwata\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]