ha_pro_tn_l3/09/10.txt

14 lines
655 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsoron Yahweh",
"body": "Duba yadda kuka fassara wannan jumlar a cikin Misalai 1: 7."
},
{
"title": "a wurina za a tsawanta kwanakinka",
"body": "Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Zan ninka muku kwanakinku\" ko \"Zan sa ku daɗe da yawa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "shekarun rayuwa za a ƙara maka su",
"body": "Hikima tana magana ne game da rayuwar shekaru kamar dai abubuwa ne na zahiri. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Zan kara muku shekaru na rayuwa\" ko \"Zan kara shekaru a rayuwarku\" ko \"Zan ba ku damar yin tsawon rai\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]