ha_pro_tn_l3/09/07.txt

10 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk wanda ya hori mai reni za a zage shi, kuma duk wanda ya kwaɓi mugun mutum",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna faɗin abu ɗaya. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ka bada hikima ga mutum mai hikima, zai ƙara hikima sosai. Ka koya wa adalin mutum, zai ƙaru cikin koyonsa",
"body": "Waɗannan dokokin guda biyu suna wakiltar bayanan sharaɗi ne. AT: \"Idan ka ba\nwayayye, to ... in dai za ka koyar da mutumin kirki, shi\""
}
]