ha_pro_tn_l3/09/05.txt

10 lines
418 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bar ayyukan dolonci ka rayu",
"body": "Anan ana maganar ayyukan butulci kamar suna wani wuri da mutum zai iya barinsa. AT: \"Dakatar da halayenku na butulci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka bi tafarkin fahimta",
"body": "Anan ana maganar aiwatar da fahimtar hikima kamar wata hanya ce da mutum zai iya bi.\nAT: \"yadda rayuwar mai hankali take rayuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]