ha_pro_tn_l3/09/01.txt

18 lines
678 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin sun fara wani misali wanda a ciki ake tunanin hikima mace ce da ke ba da\nkyakkyawar shawara ga mutane. (Duba: figs_peersonification)"
},
{
"title": "Hikima ta gina gidanta",
"body": "Marubucin yayi magana game da hikima kamar mace ce ta gina gidanta. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ta yanka dabbobinta",
"body": "Wannan yana nufin dabbobi waɗanda za a ci naman su a abincin abincin dare da Hikimar za ta bayar. AT: \"Ta kashe dabbobin don nama a abincin dare\" (Duba: figs_metonymy da figs_explicit)"
},
{
"title": "ta shimfiɗa teburinta",
"body": "\"ta shirya teburin ta\""
}
]