ha_pro_tn_l3/08/28.txt

14 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hikima ta cigaba da magana. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "sa'ad da ya sa wa teku iyaka",
"body": "\"lokacin da ya halicci gabar teku don tekuna.\" Iyakancin teku \"ya raba tekuna daga busasshiyar\nkasa\""
},
{
"title": "sa'ad da aka dasa iyakar harsashin busasshiyar ƙasa",
"body": "Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"lokacin da Allah ya sanya iyaka ga kafuwar duniya\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]