ha_pro_tn_l3/08/26.txt

10 lines
405 B
Plaintext

[
{
"title": "An haife ... Ina nan",
"body": "Wannan hikima ce game da kanta. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "sa'ad da ya zana alamar zobe a sararin zurfi",
"body": "Wannan yana nufin sanya iyaka ga yadda wani a cikin jirgi a teku zai iya ganin kewaye kansa.\nAT: \"lokacin da ya yi alama a saman teku yadda mutum a teku zai iya gani ta kowane bangare\" (Duba: figs_explicit)"
}
]