ha_pro_tn_l3/08/06.txt

14 lines
629 B
Plaintext

[
{
"title": "lokacin da lebuna suka buɗe",
"body": "A nan “leɓɓa” na wakiltar bakin mutum, da abin da yake magana da shi. AT: \"lokacin da na buɗe bakina don yin magana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Gama bakina yana faɗin gaskiya",
"body": "A nan “baki” yana wakiltar mutumin da yake magana. AT: \"Na yi magana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mugunta kuma abin ƙyama ce ga leɓunana",
"body": "A nan “leɓɓa” na wakiltar mutumin da yake magana. AT: \"mugunta abin ƙyama ne a gare ni\" ko \"faɗin mugayen abubuwa zai zama abin ƙyama a gare ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]