ha_pro_tn_l3/08/04.txt

14 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hikima tana magana da mutane a cikin ayoyi 4-36."
},
{
"title": "muryata domin 'yan adam",
"body": "Anan \"murya\" tana wakiltar kalmomin da ake faɗa. AT: \"maganata tana ga ɗan mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "dole ku sami zuciya mai fahimta",
"body": "\"dole ne ku fara fahimtar abubuwa da hankalinku\" "
}
]