ha_pro_tn_l3/06/34.txt

14 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "husata",
"body": "fushi sosai"
},
{
"title": "ba zai nuna jinƙai ba",
"body": "\"Shi\" makwabcin ne wanda matarsa ta yi zina da wani mutum. AT: \"ba zai iyakance azabar da zai jawo muku ba\" ko \"zai cutar da ku gwargwadon iko\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "sa'ad da zai ɗauki fansarsa",
"body": "\"a lokacin da yake ɗaukar fansa\" ko \"lokacin da lokacin ya isa lokacin da zai iya ɗaukar fansarsa\""
}
]