ha_pro_tn_l3/06/30.txt

10 lines
273 B
Plaintext

[
{
"title": "rena ɓarawo",
"body": "\"kada ku dauki barawo da raini\" ko \"kada kuyi tunanin barawo mugu ne\""
},
{
"title": "amma idan an kama shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"idan wani ya kama shi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]