ha_pro_tn_l3/06/28.txt

6 lines
338 B
Plaintext

[
{
"title": "Ashe mutum zai iya tafiya bisa garwashin wuta mai zafi ba tare da ya ƙona ƙafafunsa ba?",
"body": "Yin tafiya a kan garwashin wuta zai ƙone ƙafafun mutum, don haka amsar da ake bayarwa ita\nce \"a'a.\" AT: \"Duk mutumin da ke tafiya a kan garwashin wuta zai sami ƙafafun\nƙafafunsa.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]