ha_pro_tn_l3/06/26.txt

14 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "na kuɗin ɗan curin gurasa ne",
"body": "Wannan yana magana ne game da tsadar kuɗi, ba tsadar ruhaniya ko halin ɗabi'a ba. AT: \"kaɗan\""
},
{
"title": "matar wani zaka biya diyya da ranka",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) matar wani mutum ta halakar da rayuwar ku saboda a koda yaushe tana son karin ko 2) mijin wata matar zai farautar ku ya kashe ku."
},
{
"title": "Mutum zai iya ɗaukar wuta a ƙirjinsa har da ba zata ƙona masa kayan jikinsa ba?",
"body": "Wannan aikin zai kasance da haɗari sosai kuma zai haifar da cutarwa. Amsar a bayyane ga tambayar ita ce \"a'a.\" AT: \"Duk mutumin da ya ɗauki wuta a kirji zai ƙona tufafinsa.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]