ha_pro_tn_l3/06/22.txt

10 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da kake tafiya ... sa'ad da kake barci ... sa'ad da ka farka",
"body": "Ana amfani da waɗannan jimlolin guda uku tare don jaddada cewa darussan suna da amfani koyaushe. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "zasu bishe ka ... zasu tsare ka ... zasu koyar da kai",
"body": "Maimaita waɗannan jimlolin shine don nuna cewa darussan suna da mahimmanci ga kowane irin abu. Hakanan yana magana akan waɗancan darussan kamar suna mutane. (Duba: figs_parallelism da figs_personification)"
}
]