ha_pro_tn_l3/06/20.txt

10 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "ka yi biyayya da umarnin mahaifinka kada kuma ka watsar da koyarwar mahaifiyarka",
"body": "Waɗannan jimloli guda biyu a bangare guda ma'anarsu daya. A gefe guda kuma, maimaitawar girmamawa akan \"uba\" da \"mahaifiya\" a bayyane ya haɗa da mata cikin ɗaukacin tsarin koyarwar koyarwa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ka watsar da koyarwar mahaifiyarka",
"body": "Wannan karin magana yana amfani da mummunan \"watsi\" don ma'anar tabbatacce \"yi\nbiyayya.\" AT: \"ku yi biyayya ga koyarwar mahaifiyarku\" (Duba: figs_litotes)"
}
]