ha_pro_tn_l3/06/17.txt

10 lines
357 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Wannan shine jerin abubuwan da Yahweh ya ƙi waɗanda aka gabatar a cikin Misalai 6:16."
},
{
"title": "idanun ... harshe ... hannaye ... zuciya ... kafafu",
"body": "Duk waɗannan sassan jiki suna nufin mutum duka. Kuna iya fassara kowane ɗayan waɗannan tare da \"mutane.\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]