ha_pro_tn_l3/06/16.txt

10 lines
384 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai abu shida da Yahweh yaƙi, har ma bakwai ",
"body": "Duk wannan ayar jaddada cewa Allah yana ƙin abubuwa da yawa ba ɗaya kawai ba. AT: \"abubuwa shida da Yahwah ya ƙi; abubuwa bakwai da\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ya ke ƙyamar su",
"body": "\"wannan yana sa shi ya ji ƙyama\" ko \"wannan yana sa ku zama abin ƙyama a cewarsa\""
}
]