ha_pro_tn_l3/06/14.txt

14 lines
514 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana shirya mugunta",
"body": "\"Yana shirya mugunta\" ko \"Yana shirya don aikata mugunta\""
},
{
"title": "kullum yana haddasa rashin jituwa",
"body": "\"koyaushe yana haifar da fitina\" ko \"koyaushe yana neman rikici kuma yana haɓaka shi\""
},
{
"title": "masifarsa zata auko masa farat ɗaya",
"body": "Wannan yana nuna cewa bala'in yana bin sa kamar mutum ko dabba, kuma hakan zata same shi ba da daɗewa ba. AT: \"masifarsa za ta kama shi\" (Duba: figs_personification)"
}
]