ha_pro_tn_l3/06/12.txt

10 lines
454 B
Plaintext

[
{
"title": "Wofin taliki - mugun mutum",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda muguntar wannan mutumin take. AT: \"Mutumin da bashi da daraja\" \"mugu ne\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "yana ƙifci da idanunsa, yana nuni da tafin ƙafarsa yana nuni da yatsunsa",
"body": "Duk waɗannan jimlolin guda uku suna bayyana hanyar da mugu yake magana cikin ɓoye don\nyaudarar wasu mutane."
}
]