ha_pro_tn_l3/06/09.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Har yaushe zaka yi ta barci, kai ragon mutum? Yaushe zaka tashi daga barcinka?",
"body": "Malamin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don tsawata wa rago saboda yawan bacci.\nAT: \"Ka farka, kai malalaci! Fita daga gadonka!\" (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)"
},
{
"title": "sai talaucinka ya zo maka kamar ɗanfashi",
"body": "Hanya farat ta rago ta zama matalauciya kamar ba zato ba tsammani ɗan fashi yakan zo ya\nsaci abubuwa. AT: \"ba zato ba tsammani za ku talauce, kamar dai yadda ɗan fashi ya zo ya saci duk abin da kuke da shi\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "buƙatunka kuma kamar jarumi mai makami",
"body": "Kwatsam yadda malalaci yake bukatar abubuwa kamar hanyar kwatsam da sojoji masu ɗauke da makamai suka karɓi abu daga hannun mutum. Ana iya bayyana wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: \"kuma bukatunku zasu zo muku kamar sojan da ke dauke da makamai\" ko \"kuma za ku zama mabukata kamar dai sojan da yake dauke da makami ya saci duk abubuwanku\" (Duba: figs_simile da figs_ellipsis)"
}
]