ha_pro_tn_l3/06/04.txt

14 lines
641 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka ba idonka barci ko gyangyaɗi",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafa yadda mahimmancin ba kasala ba. Hakanan an bayyana shi mara kyau don ƙarin ƙarfafawa. AT: \"Ku kasance a farke, kuma ku yi abin da za ku iya\" (Duba: figs_parallelism da figs_litotes)"
},
{
"title": "Ka tsirar da ranka kamar barewa daga hannun mafarauci",
"body": "\"Ku tsere daga maƙwabcinku kamar barewa da ke gudu daga mafarauci\""
},
{
"title": "kamar tsuntsuwa daga hannun maharbi",
"body": "\"kuma ku tsere kamar tsuntsu wanda yake tashi daga wurin mai farauta\""
}
]