ha_pro_tn_l3/06/03.txt

6 lines
266 B
Plaintext

[
{
"title": "tunda ka faɗa hannun makwabcinka",
"body": "Wannan karin magana ne ta amfani da kalmar \"hannu\" don ma'anar \"cutarwa.\" AT: \"maƙwabcinku na iya kawo muku cutarwa idan yana so\" ko \"maƙwabcinku yana da iko\na kanku\" (Duba: fig_idiom)"
}
]