ha_pro_tn_l3/06/01.txt

14 lines
673 B
Plaintext

[
{
"title": "idan ka ɗauki lamunin",
"body": "Abinda aka ambata anan shine alƙawarin ka da yanayin sun tilasta maka ka tara kuɗin ka.\nAT: \"ya zama dole ya adana wasu daga cikin ku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "bashin da makwabcinka ya ci",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) maƙwabcinka na iya zuwa wurinka don neman rance ko 2)\nmaƙwabcinka yana son karɓar rance daga wani, amma ka yi alkawarin za ka biya mai rance \nidan maƙwabcinka ba zai iya ba."
},
{
"title": "to ka kafa wa kanka tarko ta",
"body": "Wannan karin magana ne yana cewa zaku kama kanku. AT: \"kun sanya tarko wanda aka kama kanku da shi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]