ha_pro_tn_l3/05/15.txt

10 lines
887 B
Plaintext

[
{
"title": "ruwa a cikin randar da ke taka ka kuma sha ruwa mai gudana daga taka rijiyar",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. Marubucin yayi maganar mutum yana\nkwanciya da matarsa kawai kamar yana shan ruwa kawai daga rijiyar kansa ko rijiyar. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ko ya kamata maɓuɓɓugarka ta yi ambaliya ko'ina kuma rafuffukan ruwanka su kwarara a bainar jama'a?",
"body": "A nan kalmomin \"maɓuɓɓugai\" da \"rafuka na ruwa\" wataƙila kalmomi ne don magudanar\nhaihuwar namiji. Mai iya yiwuwa ga waɗannan jimlolin jimla su ne 1) kwanciya da matan da ba matar mutum ba ana maganarsu kamar tana barin ruwan mutum ya gudana a\ncikin titunan jama'a ko 2) ana maganar haihuwa da matan da ba matar mutum ba kamar yana barin mutum ya kwarara a titunan jama'a. (Duba: figs_euphemism da figs_metaphor)"
}
]