ha_pro_tn_l3/05/13.txt

6 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "a tsakiyar taro, a cikin tattaruwar mutane",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna nufin jama'ar mutumin da suka taru ko dai 1) don sujada ga Allah ko 2) su yanke masa hukunci game da laifin da ya yi.\n(Duba: figs_parallelism)"
}
]