10 lines
470 B
Plaintext
10 lines
470 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "sa'ad da jikinka zai lalace",
|
||
"body": "Kalmomin “nama” da “jiki” ma’anarsu abu ɗaya ne kuma suna wakiltar mutum duka. AT: \"jikinku ya lalace\" ko \"ku ɓata\" (Duba: figs_doublet)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ai kuwa na ƙi jinin umarni kuma zuciyata ta wofintar da kwaɓa",
|
||
"body": "Waɗannan jumlolin guda biyu suna bayyana ra'ayi ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda wannan\nmutumin ba ya son abin da malamin ya faɗa. (Duba: figs_parallelism)"
|
||
}
|
||
] |