ha_pro_tn_l3/05/07.txt

14 lines
698 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Anan malamin ya sauya daga gargaɗi game da mazinaciya zuwa bada shawara."
},
{
"title": "Bari tafarkinku ya yi nesa da ita",
"body": "Anan kalmar “hanya” tana wakiltar halin mutum da yanayinsa na yau da kullun. AT: \"Kiyaye kanka nesa da ita\" ko \"Nisantar ta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kada ku je kusa da ƙofar gidanta",
"body": "Anan \"ƙofar gidanta\" yana wakiltar gidan da kansa. Zai iya zama mafi dacewa a yi amfani da kalmar \"tafi\" maimakon \"zo\" tunda na biyun yana iya nuna cewa mai maganar tana ƙofar\ngidanta. AT: \"kada ku kusanci ƙofar gidanta\" ko \"ko kusa da gidanta\" (Duba: figs_synecdoche da figs_go)"
}
]