ha_pro_tn_l3/05/05.txt

10 lines
665 B
Plaintext

[
{
"title": "Kafafunta suna gangarawa zuwa mutuwa",
"body": "Anan \"ƙafafunta\" suna wakiltar mazinaciya yayin da take tafiya. Marubucin yayi maganar\nhalayenta kamar tana tafiya akan hanya. AT: \"Tana tafiya a kan hanyar da zata kai ga mutuwa\" ko \"salon rayuwarta yana kaiwa ga mutuwa\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ba ta tunani game da hanyar rayuwa",
"body": "Marubucin yayi maganar halaye wadanda suke baiwa mutum tsawon rai kamar wata hanya ce\nwacce take kaiwa ga rayuwa. AT: \"Ba ta tunanin yin tafiya a kan hanyar da take kaiwa zuwa rai\" ko \"Ba ta damu da halin da zai kai ga rai ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]