ha_pro_tn_l3/05/03.txt

18 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "leɓunan mace mazinaciya suna ɗiga da zuma",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) kalmar \"lebe\" tana wakiltar kalmomin mazinaciya kuma marubucin ya tana magana game da jan hankalin kalmomin nata kamar dai leɓun nata sun zubo da zuma.\nAT: \"kalmomin mazinaciya suna da daɗi, kamar ana ɗiɗowa da zuma\" ko 2) marubucin ya yi magana game da sha'awar sumbatar mazinaciyar kamar leɓɓanta sun zubo da\nzuma. AT: \"sumbancin mazinaciya mai daɗi ne, kamar dai leɓanta sun zubo da zuma\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "bakinta yafi mai tabshi",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) kalmar “baki” tana wakiltar maganar mazinaciya kuma\nmarubucin ya tana maganar lallashin maganganunta kamar bakinta ya fiye mai laushi. AT: \"maganarta tana da shawo da mai santsi fiye da man zaitun\" ko 2) marubucin ya tana maganar jin daɗin sumbatar mazinaciyar kamar bakinta ya mai santsi fiye mai laushi.\nAT: \"sumbanta sun mai santsi fiye mai laushi\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "a ƙarshe tana da ɗaci kamar shuwaka",
"body": "Marubucin ya yi magana game da cutarwar da ke zuwa daga haɗuwa da mazinaciya kamar tana\nɗanɗana ɗaci kamar ɗaci. AT: \"amma a ƙarshe, ta zama kamar itaciyar ɗanɗano mai ɗaci kuma za ta cutar da ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "shuwaka",
"body": "tsiro mai ɗanɗano"
}
]