ha_pro_tn_l3/05/01.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Marubucin yayi magana kamar uba yana koyarda yaransa."
},
{
"title": "leɓunanka zasu tsare ilimi",
"body": "Anan kalmar \"lebe\" tana wakiltar mutumin da yayi magana. Marubucin yayi maganar mutum\nyayi taka tsantsan kawai ya faɗi gaskiya kamar idan leben mutum suna kare ilimi. AT: \"za ku yi magana ne kawai da abin da yake gaskiya\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
}
]