ha_pro_tn_l3/03/35.txt

10 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Mutane masu hikima sukan gãji girmamawa",
"body": "Marubucin yayi maganar mutane masu hikima da suka sami suna na girmamawa kamar sun\ngaji girmamawa azaman mallaka ta din-din-din. AT: \"Masu hikima za su sami daraja\" ko \"Masu hikima za su sami suna mai daraja\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za a ɗauke wawaye cikin kunyarsu",
"body": "Marubucin yayi magana ne game da Yahweh yana mai bayyana rashin hankalin wawaye ga\nkowa kamar dai Yahweh yana ɗaga wawaye ne domin kowa ya gansu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai sa kowa ya ga abin kunya na wawaye\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]