ha_pro_tn_l3/03/33.txt

14 lines
734 B
Plaintext

[
{
"title": "La'anar Yahweh tana kan gidan mugun mutum",
"body": "Marubucin yayi maganar la'anar Yahweh kamar wani abu ne wanda ya sanya shi a saman gidan mugu. Kalmar \"gida\" magana ne ga iyali. AT: \"Yahweh ya la'anci dangin mugaye\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "yana sa albarka a gidan adalan mutane",
"body": "Kalmar \"gida\" tana wakiltar iyali. AT: \"ya albarkaci dangin mutanen kirki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "yakan bada jinƙansa ga mutane masu tawali'u",
"body": "Marubucin yayi magana akan yardar Yahweh kamar wani abu ne da yake baiwa mutane.\nAT: \"yana nuna falalarsa ga mutane masu tawali'u\" ko \"yana da karimci ga masu\ntawali'u\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]